Addu’ar juyawa daga gefe zuwa gefe da dare

Saitunan karatu
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ الْوَاحِدُ الْقَهَّارُ، رَبُّ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ وَمَا بَيْنَهُمَا الْعَزِيزُ الْغَفَّارُ.
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Makaɗaici, Mai rinjaye a kan kome, Ubangijin sammai da ƙasa da abin da ke tsakaninsu, Mabuwayi, Mai yawan gafara.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

روت عائشة رضي الله عنها أنه ﷺ كان يقوله إذا تضوّر من الليل؛ وصححه الحاكم ووافقه الذهبي.