Addu’ar firgici cikin barci ko jin tsoron kaɗaici

Saitunan karatu
أَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّةِ مِنْ غَضَبِهِ وَعِقَابِهِ، وَشَرِّ عِبَادِهِ، وَمِنْ هَمَزَاتِ الشَّيَاطِينِ وَأَنْ يَحْضُرُونِ.
Ina neman tsari da cikakkun kalmomin Allah daga fushinsa da azabarsa, da sharrin bayinsa, da tunzurawar shaiɗanu da halartarsu a wurina.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

ورد هذا الدعاء عند الفزع في النوم، وقال الترمذي: حسن غريب.