Addu’ar baƙo ga wanda ya ba shi abinci
Saitunan karatu
اللَّهُمَّ بَارِكْ لَهُمْ فِيمَا رَزَقْتَهُمْ، وَاغْفِرْ لَهُمْ، وَارْحَمْهُمْ.
Ya Allah Ka yi musu albarka a cikin abin da Ka azurta su da su, Ka gafarta musu, ka yi musu rahama.
Bayani da tushe
تخريج الذكر
دعاء النبي ﷺ لأهل الطعام في حديث عبد الله بن بسر.