Addu’ar mai azumi idan an kawo abinci bai yi buɗa-baki ba
Saitunan karatu
إِذَا دُعِيَ أَحَدُكُمْ فَلْيُجِبْ، فَإِنْ كَانَ صَائِمًا فَلْيُصَلِّ، وَإِنْ كَانَ مُفْطِرًا فَلْيَطْعَمْ.
Idan aka gayyaci ɗayanku, ya amsa gayyatar. Idan yana azumi, ya yi wa mai masauki addu'a; idan kuma ba ya azumi, ya ci.