Abin da ake ce wa wanda ba Musulmi ba idan ya yi atishawa ya gode wa Allah

Saitunan karatu
يَهْدِيكُمُ اللَّهُ وَيُصْلِحُ بَالَكُمْ.
Allah ya shiryar da ku, ya kuma gyara halinku.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

كان النبي ﷺ يرد بهذا على اليهود إذا عطسوا عنده.