Addu’ar kafin saduwar ma’aurata
Saitunan karatu
الدُّعَاءُ قَبْلَ الْجِمَاعِ
بِسْمِ اللَّهِ ـ اللَّهُمَّ جَنِّبْنَا الشَّيْطَانَ، وَجَنِّبِ الشَّيْطَانَ مَا رَزَقْتَنَاAddu’ar kafin saduwa
Da sunan Allah. Ya Allah, ka nisantar da mu daga shaiɗan, kuma ka nisantar da shaiɗan daga abin da za ka azurta mu da shi.