Addu’a idan camfi ya dami mutum
Saitunan karatu
اللَّهُمَّ لَا خَيْرَ إِلَّا خَيْرُكَ، وَلَا طَيْرَ إِلَّا طَيْرُكَ، وَلَا إِلَهَ غَيْرُكَ.
Ya Allah, babu wani alheri sai alherinka. Babu abin da ake ɗauka a matsayin camfi da zai iya yin tasiri sai da ƙaddararka. Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai.
Bayani da tushe
تخريج الذكر
ورد في مسند أحمد في كفارة الطيرة؛ اختلف أهل العلم في إسناد الحديث.