Addu’ar shiga ƙauye ko gari
Saitunan karatu
اللَّهُمَّ رَبَّ السَّمَاوَاتِ السَّبْعِ وَمَا أَظْلَلْنَ، وَرَبَّ الْأَرَضِينَ السَّبْعِ وَمَا أَقْلَلْنَ، وَرَبَّ الشَّيَاطِينِ وَمَا أَضْلَلْنَ، وَرَبَّ الرِّيَاحِ وَمَا ذَرَيْنَ، فَإِنَّا نَسْأَلُكَ خَيْرَ هَذِهِ الْقَرْيَةِ وَخَيْرَ أَهْلِهَا، وَنَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهَا وَشَرِّ أَهْلِهَا، وَشَرِّ مَا فِيهَا.
Ya Allah, Ubangijin sammai bakwai da abin da suke yi wa inuwa, Ubangijin ƙassai bakwai da abin da suke ɗauke da shi, Ubangijin shaiɗanu da waɗanda suka ɓatar, Ubangijin iskoki da abin da suke watsawa! Muna roƙonka alherin wannan gari da alherin mutanensa. Muna neman tsarinka daga sharrinsa, da sharrin mutanensa, da sharrin abin da ke cikinsa.
Bayani da tushe
تخريج الذكر
دعاء دخول القرية بلفظ المستدرك؛ وصحح الحاكم إسناده.