Addu’a a kan maƙiyi
Saitunan karatu
اللَّهُمَّ مُنْزِلَ الْكِتَابِ، سَرِيعَ الْحِسَابِ، اهْزِمِ الْأَحْزَابَ، اهْزِمْهُمْ وَزَلْزِلْهُمْ.
Ya Allah, Mai saukar da Littafi, Mai gaggawar yin hisabi! Ka kayar da ƙungiyoyin maƙiyan da suka haɗa kai. Ka kayar da su, ka girgiza su.