Addu’o’in mai zama ga matafiyi
Saitunan karatu
أَسْتَوْدِعُ اللَّهَ دِينَكَ وَأَمَانَتَكَ ، وَخَوَاتِيمَ عَمَلِكَ
Ina danƙa addininka da amanarka da ƙarshen ayyukanka ga Allah.
Bayani da tushe
تخريج الذكر
تفصيل في اللفظ أو الثبوت
دعاء توديع المسافر في حديث ابن عمر.
زَوَّدَكَ اللَّهُ التَّقْوَى، وَغَفَرَ ذَنْبَكَ، وَيَسَّرَ لَكَ الْخَيْرَ حَيْثُ مَا كُنْتَ
Allah ya yi maka guzurin taƙawa, ya gafarta maka zunubinka, ya sauƙaƙa maka alheri duk inda ka kasance.
Bayani da tushe
تخريج الذكر
تفصيل في اللفظ أو الثبوت
دعاء توديع المسافر في حديث أنس.