Zikirin lokacin dawowa daga tafiya

Saitunan karatu
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ، وَلَهُ الْحَمْدُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ، آيِبُونَ تَائِبُونَ عَابِدُونَ سَاجِدُونَ لِرَبِّنَا حَامِدُونَ، صَدَقَ اللَّهُ وَعْدَهُ، وَنَصَرَ عَبْدَهُ، وَهَزَمَ الْأَحْزَابَ وَحْدَهُ.
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah shi kaɗai, ba shi da abokin tarayya. Mulki nasa ne kuma yabo nasa ne, kuma shi mai iko ne a kan kome. Mu masu komowa ne, masu tuba, masu ibada, masu sujada, masu yabon Ubangijinmu. Allah ya cika alƙawarinsa, ya taimaki bawansa, ya kayar da ƙungiyoyin maƙiya shi kaɗai.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

كان ﷺ يكبر ثلاثًا على كل شرف من الأرض عند رجوعه ثم يقول هذا الذكر.