Abin da ake cewa idan abu mai daɗi ko marar daɗi ya faru

Saitunan karatu
الْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي بِنِعْمَتِهِ تَتِمُّ الصَّالِحَاتُ.
Godiya ta tabbata ga Allah wanda da ni'imarsa ayyukan alheri suke cika.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

كان النبي ﷺ يقولها إذا رأى ما يحب.

الْحَمْدُ لِلَّهِ عَلَى كُلِّ حَالٍ.
Godiya ta tabbata ga Allah a kowane hali.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

كان النبي ﷺ يقولها إذا رأى ما يكره.