Abin da mutum zai ce idan aka yabe shi
Saitunan karatu
اللَّهُمَّ لَا تُؤَاخِذْنِي بِمَا يَقُولُونَ، وَاغْفِرْ لِي مَا لَا يَعْلَمُونَ.
Ya Allah kada ka yi min hisabi a kan abin da suke fada, kuma ka gafarta mini abin da ba su sani ba.
Bayani da tushe
تخريج الذكر
هذا أثر عن رجل من أصحاب النبي ﷺ إذا زُكّي، وليس مرفوعًا إليه ﷺ في هذه الرواية.