Addu’ar wanda yake tsoron jawo wa wani ko wani abu kambun baka

Saitunan karatu
إِذَا رَأَى أَحَدُكُمْ مِنْ أَخِيهِ مَا يُعْجِبُهُ فَلْيَدْعُ لَهُ بِالْبَرَكَةِ.
Idan dayanku yaga wani abu da yake so akan dan'uwansa, to yayi masa addu'ar albarka.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

إرشاد إلى الدعاء بالبركة لمن رأى من أخيه ما يعجبه. رقم الحديث في الطبعة المعروضة ٣٦٣٨، وفي ترقيم آخر ٣٥٠٩.