Abin da ake faɗa lokacin yanka ko soke raƙumi
Saitunan karatu
بِسْمِ اللَّهِ، وَاللَّهُ أَكْبَرُ.
Da sunan Allah, kuma Allah ne Mafi Girma.
Bayani da tushe
بِسْمِ اللَّهِ، اللَّهُمَّ تَقَبَّلْ مِنْ مُحَمَّدٍ وَآلِ مُحَمَّدٍ وَمِنْ أُمَّةِ مُحَمَّدٍ.
Da sunan Allah, Ya Allah ka karba daga Muhammad da alayen Muhammad da kuma daga al'ummar Muhammadu.