Neman gafara da komawa ga Allah da tuba

Saitunan karatu
اللَّهُمَّ أَنْتَ رَبِّي لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ ، خَلَقْتَنِي وَأَنَا عَبْدُكَ وَأَنَا عَلَى عَهْدِكَ وَوَعْدِكَ مَا اسْتَطَعْتُ أَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا صَنَعْتُ، أَبُوءُ لَكَ بِنِعْمَتِكَ عَلَيَّ وَأَبُوءُ بِذَنْبِي ، فَاغْفِرْ لِي فَإِنَّهُ لَا يَغْفِرُ الذُّنُوبَ إِلَّا أَنْتَ.
Ya Allah, Kai ne Ubangijina. Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai. Kai ka halicce ni kuma ni bawanka ne. Ina tsaye a kan yarjejeniya da alƙawarin da na yi maka gwargwadon ikona. Ina neman tsarinka daga sharrin abin da na aikata. Ina tabbatar da ni’imarka a kaina, kuma ina furta zunubina. Ka gafarta mini, domin babu mai gafarta zunubai sai Kai.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

روى شداد بن أوس سيد الاستغفار وفضله في صحيح البخاري.

أَسْتَغْفِرُ اللَّهَ الْعَظِيمَ الَّذِي لَا إِلَهَ إِلَّا هُوَ الْحَيَّ الْقَيُّومَ وَأَتُوبُ إِلَيْهِ.
Ina neman gafarar Allah Mai girma wanda babu abin bautawa da gaskiya sai Shi, Rayayye Mai kula da dukkan halitta, kuma ina tuba zuwa gare Shi.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

ورد في جامع الترمذي؛ قال الترمذي: حديث غريب، وصححه الألباني.

أَسْتَغْفِرُ اللَّهَ وَأَتُوبُ إِلَيْهِ.
Ina neman gafarar Allah, kuma ina tuba zuwa gare Shi.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

أخبر النبي ﷺ أنه يستغفر الله ويتوب إليه في اليوم أكثر من سبعين مرة.

يَا أَيُّهَا النَّاسُ، تُوبُوا إِلَى اللَّهِ، فَإِنِّي أَتُوبُ فِي الْيَوْمِ إِلَيْهِ مِائَةَ مَرَّةٍ.
Ya ku mutane ku tuba zuwa ga Allah, domin ni ina tuba zuwa gare shi sau dari a rana.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

ورد عن الأغر المزني في صحيح مسلم.

أَقْرَبُ مَا يَكُونُ الرَّبُّ مِنَ الْعَبْدِ فِي جَوْفِ اللَّيْلِ الْآخِرِ، فَإِنِ اسْتَطَعْتَ أَنْ تَكُونَ مِمَّنْ يَذْكُرُ اللَّهَ فِي تِلْكَ السَّاعَةِ فَكُنْ.
A ƙarshen dare ne Ubangiji yake mafi kusanci da bawansa. Idan za ka iya kasancewa cikin masu ambaton Allah a wannan sa'a, to ka kasance.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

ورد في حديث عمرو بن عبسة في فضل الذكر آخر الليل.

أَقْرَبُ مَا يَكُونُ الْعَبْدُ مِنْ رَبِّهِ وَهُوَ سَاجِدٌ، فَأَكْثِرُوا الدُّعَاءَ.
Mafi kusancin bawa ga Ubangijinsa shi ne idan yana sujada, don haka a yawaita addu'a.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

في فضل الدعاء في السجود.

إِنَّهُ لَيُغَانُ عَلَى قَلْبِي، وَإِنِّي لَأَسْتَغْفِرُ اللَّهَ فِي الْيَوْمِ مِائَةَ مَرَّةٍ.
Wani lokaci wani abu kamar mayafi yakan rufe zuciyata. Hakika nakan nemi gafarar Allah sau ɗari a rana.
Bayani da tushe

تخريج الذكر

حديث الأغر المزني في استغفار النبي ﷺ.