Addu’ar wanda wani al’amari ya yi masa wuya

Saitunan karatu
دُعَاءُ مَنِ اسْتَصْعَبَ عَلَيْهِ أَمْرٌ
اللَّهُمَّ لَا سَهْلَ إِلَّا مَا جَعَلْتَهُ سَهْلًا وَأَنْتَ تَجْعَلُ الْحَزْنَ إِذَا شِئْتَ سَهْلًا
Addu’ar idan al’amari ya yi wahala
Ya Allah, babu mai sauƙi sai abin da ka sauƙaƙa, kuma idan ka so kana sa abin da yake da wahala ya zama mai sauƙi.

المصدر قيد المراجعة.