Addu’o’in kafin ci da sha
Saitunan karatu
الذِّكْرُ عِنْدَ الطَّعَامِ وَالشَّرَابِ
بِسْمِ اللَّهِ. فَإِنْ نَسِيَ فِي أَوَّلِهِ، فَلْيَقُلْ:
بِسْمِ اللَّهِ أَوَّلَهُ وَآخِرَهُ.
Zikirin lokacin cin abinci da sha
Da sunan Allah.Idan ya manta a farkon abinci, sai ya ce:
Da sunan Allah a farkonsa da ƙarshensa.
المصدر قيد المراجعة.
اللَّهُمَّ بَارِكْ لَنَا فِيهِ وَأَطْعِمْنَا خَيْرًا مِنْهُ.
Ya Allah, ka sa mana albarka a cikinsa, ka ciyar da mu da abin da ya fi shi alheri.
Bayani da tushe
اللَّهُمَّ بَارِكْ لَنَا فِيهِ وَزِدْنَا مِنْهُ.
Ya Allah, ka sa mana albarka a cikinsa, ka ƙara mana daga gare shi.