Addu’ar wanda ya yi buɗa-baki a gidan wasu
Saitunan karatu
الدُّعَاءُ إِذَا أَفْطَرَ عِنْدَ أَهْلِ بَيْتٍ
أَفْطَرَ عِنْدَكُمُ الصَّائِمُونَ ، وَأَكَلَ طَعَامَكُمُ الْأَبْرَارُ ، وَصَلَّتْ عَلَيْكُمُ الْمَلَائِكَةُAddu’a idan an yi buɗa-baki a gidan wasu
Masu azumi su yi buɗa-baki a gare ku, mutanen kirki su ci abincinku, kuma mala’iku su yi muku addu’a.
المصدر قيد المراجعة.