Addu’ar lokacin fushi

Saitunan karatu
دُعَاءُ الْغَضَبِ
أَعُوذُ بِاللَّهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ
Addu’ar fushi
Ina neman tsarin Allah daga shaiɗan jefaffe.

المصدر قيد المراجعة.