Addu’ar wanda ya ga wanda aka jarabce shi
Saitunan karatu
دُعَاءُ مَنْ رَأَى مُبْتَلًى
الْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي عَافَانِي مِمَّا ابْتَلَاهُ بِهِ وَفَضَّلَنِي عَلَى كَثِيرٍ مِمَّنْ خَلَقَ تَفْضِيلًاAddu’ar ganin wanda aka jarabce shi
Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya tsare ni daga abin da ya jarabce shi da shi, kuma ya fifita ni a kan yawancin waɗanda ya halitta.
المصدر قيد المراجعة.