Addu’ar tafiya
Saitunan karatu
دُعَاءُ السَّفَرِ
اللَّهُمَّ إِنَّا نَسْأَلُكَ فِي سَفَرِنَا هَذَا الْبِرَّ وَالتَّقْوَى، وَمِنَ الْعَمَلِ مَا تَرْضَى ، اللَّهُمَّ هَوِّنْ عَلَيْنَا سَفَرَنَا هَذَا وَاطْوِ عَنَّا بُعْدَهُ، اللَّهُمَّ أَنْتَ الصَّاحِبُ فِي السَّفَرِ، وَالْخَلِيفَةُ فِي الْأَهْلِ، اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ وَعْثَاءِ السَّفَرِ وَكَآبَةِ الْمَنْظَرِ وَسُوءِ الْمُنْقَلَبِ فِي الْمَالِ وَالْأَهْلِ.
وَإِذَا رَجَعَ قَالَهُنَّ وَزَادَ فِيهِنَّ ـ" آيِبُونَ ، تَائِبُونَ، عَابِدُونَ ، لِرَبِّنَا حَامِدُونَ"
Addu’ar tafiya
Ya Allah, muna roƙonka a cikin wannan tafiya tamu alheri da takawa, da kuma aikin da kake yarda da shi. Ya Allah, ka sauƙaƙa mana wannan tafiya tamu kuma ka rage mana nisanta. Ya Allah, Kai ne Aboki a tafiya kuma Mai kula da iyali a gida. Ya Allah, ina neman tsarinka daga wahalar tafiya, ganin abin baƙin ciki da dawowa a samu mummunan hali a dukiya da iyali.Idan ya dawo sai ya faɗi waɗannan kalmomi, ya kuma ƙara: Muna dawowa, muna tuba, muna bautawa, kuma muna gode wa Ubangijinmu.
المصدر قيد المراجعة.