Fassarar mafarki
Trials
Duk littattafan Musulunci
(See Trouble) Triangulum: (See Constellations).
"رَبِّ هَبۡ لِي مِن لَّدُنكَ ذُرِّيَّةٗ طَيِّبَةًۖ إِنَّكَ سَمِيعُ ٱلدُّعَآءِ٣٨ ". [آلُ عِمْرَانَ - 38].
“Ya Ubangijina, ka ba ni zuriya ta gari daga gare Ka. Lalle Kai Mai jin addu’a ne.” [Ali Imran 3:38]
"رَبِّ أَوۡزِعۡنِيٓ أَنۡ أَشۡكُرَ نِعۡمَتَكَ ٱلَّتِيٓ أَنۡعَمۡتَ عَلَيَّ وَعَلَىٰ وَٰلِدَيَّ وَأَنۡ أَعۡمَلَ صَٰلِحٗا تَرۡضَىٰهُ وَأَدۡخِلۡنِي بِرَحۡمَتِكَ فِي عِبَادِكَ ٱلصَّٰلِحِينَ١٩". [النَّمْلِ - 19].
“Ya Ubangijina, Ka ba ni ikon gode maka a kan ni’imarka da Ka yi mini da kuma iyayena, in yi aiki na ƙwarai da Ka yarda da shi, kuma Ka shigar da ni da rahamarka cikin bayinka salihai.” [An-Naml 27:19]
Azkar na yau da kullum, ba tare da intanet ba. Kyauta.
Android · iPhone · iPad