"رَبِّ أَوۡزِعۡنِيٓ أَنۡ أَشۡكُرَ نِعۡمَتَكَ ٱلَّتِيٓ أَنۡعَمۡتَ عَلَيَّ وَعَلَىٰ وَٰلِدَيَّ وَأَنۡ أَعۡمَلَ صَٰلِحٗا تَرۡضَىٰهُ وَأَدۡخِلۡنِي بِرَحۡمَتِكَ فِي عِبَادِكَ ٱلصَّٰلِحِينَ١٩". [النَّمْلِ - 19].
“Ya Ubangijina, Ka ba ni ikon gode maka a kan ni’imarka da Ka yi mini da kuma iyayena, in yi aiki na ƙwarai da Ka yarda da shi, kuma Ka shigar da ni da rahamarka cikin bayinka salihai.” [An-Naml 27:19]
"رَبَّنَا ظَلَمۡنَآ أَنفُسَنَا وَإِن لَّمۡ تَغۡفِرۡ لَنَا وَتَرۡحَمۡنَا لَنَكُونَنَّ مِنَ ٱلۡخَٰسِرِينَ٢٣ ". [الْأَعْرَافُ - 23].
“Ya Ubangijinmu, mun zalunci kanmu. Idan ba ka gafarta mana ba kuma ba ka jiƙanmu ba, tabbas za mu kasance cikin masu hasara.” [Al-Araf 7:23]
Azkar na yau da kullum, ba tare da intanet ba. Kyauta.
Android · iPhone · iPad