"رَبَّنَا لَا تُزِغۡ قُلُوبَنَا بَعۡدَ إِذۡ هَدَيۡتَنَا وَهَبۡ لَنَا مِن لَّدُنكَ رَحۡمَةًۚ إِنَّكَ أَنتَ ٱلۡوَهَّابُ٨ ". [آلُ عِمْرَانَ - 8].
“Ya Ubangijinmu, kada ka karkatar da zukatanmu bayan ka shiryar da mu, kuma ka ba mu rahama daga gare Ka. Lalle Kai ne Mai yawan baiwa.” [Ali Imran 3:8]
"رَبِّ أَوۡزِعۡنِيٓ أَنۡ أَشۡكُرَ نِعۡمَتَكَ ٱلَّتِيٓ أَنۡعَمۡتَ عَلَيَّ وَعَلَىٰ وَٰلِدَيَّ وَأَنۡ أَعۡمَلَ صَٰلِحٗا تَرۡضَىٰهُ وَأَدۡخِلۡنِي بِرَحۡمَتِكَ فِي عِبَادِكَ ٱلصَّٰلِحِينَ١٩". [النَّمْلِ - 19].
“Ya Ubangijina, Ka ba ni ikon gode maka a kan ni’imarka da Ka yi mini da kuma iyayena, in yi aiki na ƙwarai da Ka yarda da shi, kuma Ka shigar da ni da rahamarka cikin bayinka salihai.” [An-Naml 27:19]
Azkar na yau da kullum, ba tare da intanet ba. Kyauta.
Android · iPhone · iPad