"رَبِّ أَوۡزِعۡنِيٓ أَنۡ أَشۡكُرَ نِعۡمَتَكَ ٱلَّتِيٓ أَنۡعَمۡتَ عَلَيَّ وَعَلَىٰ وَٰلِدَيَّ وَأَنۡ أَعۡمَلَ صَٰلِحٗا تَرۡضَىٰهُ وَأَدۡخِلۡنِي بِرَحۡمَتِكَ فِي عِبَادِكَ ٱلصَّٰلِحِينَ١٩". [النَّمْلِ - 19].
“Ya Ubangijina, Ka ba ni ikon gode maka a kan ni’imarka da Ka yi mini da kuma iyayena, in yi aiki na ƙwarai da Ka yarda da shi, kuma Ka shigar da ni da rahamarka cikin bayinka salihai.” [An-Naml 27:19]
"رَبَّنَا لَا تُؤَاخِذۡنَآ إِن نَّسِينَآ أَوۡ أَخۡطَأۡنَاۚ رَبَّنَا وَلَا تَحۡمِلۡ عَلَيۡنَآ إِصۡرٗا كَمَا حَمَلۡتَهُۥ عَلَى ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِنَاۚ رَبَّنَا وَلَا تُحَمِّلۡنَا مَا لَا طَاقَةَ لَنَا بِهِۦۖ وَٱعۡفُ عَنَّا وَٱغۡفِرۡ لَنَا وَٱرۡحَمۡنَآۚ أَنتَ مَوۡلَىٰنَا فَٱنصُرۡنَا عَلَى ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡكَٰفِرِينَ٢٨٦ ". [الْبَقَرَةُ - 286].
“Ya Ubangijinmu, kada ka kama mu idan mun manta ko mun yi kuskure. Ya Ubangijinmu, kada ka ɗora mana kaya kamar yadda ka ɗora wa waɗanda suka gabace mu. Ya Ubangijinmu, kada ka ɗora mana abin da ba mu da ƙarfin ɗaukarsa. Ka yafe mana, ka gafarta mana, kuma ka ji ƙanmu. Kai ne Majibincinmu, don haka ka ba mu nasara a kan mutane kafirai.” [Al-Baqara 2:286]
Azkar na yau da kullum, ba tare da intanet ba. Kyauta.
Android · iPhone · iPad