"رَبِّ أَوۡزِعۡنِيٓ أَنۡ أَشۡكُرَ نِعۡمَتَكَ ٱلَّتِيٓ أَنۡعَمۡتَ عَلَيَّ وَعَلَىٰ وَٰلِدَيَّ وَأَنۡ أَعۡمَلَ صَٰلِحٗا تَرۡضَىٰهُ وَأَدۡخِلۡنِي بِرَحۡمَتِكَ فِي عِبَادِكَ ٱلصَّٰلِحِينَ١٩". [النَّمْلِ - 19].
“Ya Ubangijina, Ka ba ni ikon gode maka a kan ni’imarka da Ka yi mini da kuma iyayena, in yi aiki na ƙwarai da Ka yarda da shi, kuma Ka shigar da ni da rahamarka cikin bayinka salihai.” [An-Naml 27:19]
"رَبَّنَا لَا تَجۡعَلۡنَا فِتۡنَةٗ لِّلۡقَوۡمِ ٱلظَّٰلِمِينَ٨٥ وَنَجِّنَا بِرَحۡمَتِكَ مِنَ ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡكَٰفِرِينَ٨٦ ". [يُونُسُ - 85-86].
“Ya Ubangijinmu, kada ka sanya mu abin fitina ga mutane azzalumai, kuma ka tsiratar da mu da rahamarka daga mutane kafirai.” [Yunus 10:85–86]
Azkar na yau da kullum, ba tare da intanet ba. Kyauta.
Android · iPhone · iPad