Fassarar mafarki
Bucket
Duk littattafan Musulunci
It felt: that he had bought a new Stala it buys under way fat is beautiful.
It felt: that may paillasse Antqub it shows a defect in the body and decrease the current.
اللَّهُمَّ أَحْسِنْ عَاقِبَتَنَا فِي الْأُمُورِ كُلِّهَا ، وَأَجِرْنَا مِنْ خِزْيِ الدُّنْيَا وَعَذَابِ الْآخِرَةِ.
اللَّهُمَّ رَبَّنَا ٱصۡرِفۡ عَنَّا عَذَابَ جَهَنَّمَۖ إِنَّ عَذَابَهَا كَانَ غَرَامًا.
اللَّهُمَّ رَبَّنَآ إِنَّنَآ ءَامَنَّا فَٱغۡفِرۡ لَنَا ذُنُوبَنَا وَقِنَا عَذَابَ ٱلنَّارِ.
اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْجَنَّةَ ، وَأَسْتَجِيرُ بِكَ مِنَ النَّارِ.
اللَّهُمَّ رَبَّنَا وَءَاتِنَا مَا وَعَدتَّنَا عَلَىٰ رُسُلِكَ وَلَا تُخۡزِنَا يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۖ إِنَّكَ لَا تُخۡلِفُ ٱلۡمِيعَادَ.
Ya Allah, Ka kyautata ƙarshen al’amuranmu duka, Ka tsare mu daga wulakancin duniya da azabar lahira.
Ya Allah, ya Ubangijinmu, Ka kawar mana da azabar Jahannama. Lalle azabarta mai dorewa ce.
Ya Allah, ya Ubangijinmu, lalle mun yi imani; Ka gafarta mana zunubanmu kuma Ka tsare mu daga azabar Wuta.
Ya Allah, ina roƙonka Aljanna kuma ina neman tsarinka daga Wuta.
Ya Allah, ya Ubangijinmu, Ka ba mu abin da Ka yi mana alkawari ta bakin manzanninka, kada Ka wulakanta mu a Ranar Alƙiyama. Lalle Kai ba Ka saɓa alkawari.
"حَسۡبِيَ ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۖ عَلَيۡهِ تَوَكَّلۡتُۖ وَهُوَ رَبُّ ٱلۡعَرۡشِ ٱلۡعَظِيمِ١٢٩ ". [التَّوْبَةُ - 129].
“Allah ya ishe ni; babu abin bautawa da gaskiya sai Shi. Gare Shi na dogara, kuma Shi ne Ubangijin Al’arshi mai girma.” [At-Tawba 9:129]
Azkar na yau da kullum, ba tare da intanet ba. Kyauta.
Android · iPhone · iPad